Wannan Yarinya da kuke gani daga garin Koko na jihar Kebbi tana fama da tsananin ciwon kafa na tsawon shekara guda tana zaune waje guda babu inda take zuwa.
Yarinyar marainiya ce ba ta da kowa gashi ta hadu da ciwon kansa an rasa yadda za a yi da ita, gashi yanzu haka ciwon nata ya fara lalata kashin kafarta. An ce yanzu idan ba a yi mata aikin akan lokaci ba saidai a yanke kafarta domin kafar ta fara lalacewa.
Dan haka ne ake rokon jama'a da su dubi girman Allah su taimaka mata da abinda Allah ya hore masu. Yanzu ana so a hada dubu dari (N100,000) ne kafin a kai ta asibiti domin ceto rayuwarta.
Ga mai bukatar taimaka mata kuna Iya amfani da wannan lambar account kamar haka...
Acc No 0034202556
Acc N/ Auwal Lawan
Stanbic IBTCBANK...
Domin karin bayani za ku iya amfani da wannan lambar waya kamar haka 08051192528
Kar ku manta share shi ma babban taimako ne a gare ta.
1 Comments
Inalillahi was Ina ilaihi rajioona, ya rabb grant her shifa'a ya Allah
ReplyDelete