Rayuwan Duniya 03 | shirice wanda yake fadakar da al'umma

#Rayuwan_Duniya 03
Biyya ga iyaye wajibi ne dole sai mun aikata shi bawai zabi bane ko ganin daman mutun
Insunce yi kayi,, insunce bari kabari,,
Inkanaso kagama da Duniya lafiya to kazauna da iyayenka lafiya.
#MuhdAlbarnawi 

Post a Comment

0 Comments